TheNigerianVoice Online Radio Center

Topics | Hot Topics | Search | Archive

24 Hours Hausa News Radio Station Established In Kano

By Abubakar Haruna Galadanchi || Kano State

The management of Cool/Wazobia FM stations has launched a 24/7 exclusively Hausa news radio station, known as ‘Arewa Radio’ on 93.1 frequency.

Addressing newsmen during the official launching, the stations team leader, Mr. Prince Aboki pledged that the station is going to be a mixture of public interest based programmes and the purpose of establishing the news station.

According to him, the Arewa Radio has farthest frequency of 2000 megabytes which would be the envy of the National Broadcasting Commission, NBC.

Mr. Aboki disclosed that the management of the radio stations has identified a gap in the relationship between the general public and the media, adding that the lunching of the new radio station will focus on Hausa news, talks and sports.

He noted that Arewa radio station which will be broadcasting on 93.1 frequency modulation band was the first of its kind in the Nigerian media history with latest technology and equipment to cover most of the northern states.

It’s going to be solely on news dissemination. “This is the first Hausa news radio station with sports and talk programmes.

Your Comment
 
 
 

iliyasu isma'il | 7/15/2016 9:27:00 PM
You are highly well come. We are happy and enjoyment with. You. Munajin dadin sherye-shir yanku, muna tare daku koda yaushe . Kuma wanne lukaci zaku rinkayin labarin WASANNI. Kuhuta lafiya.
iliyasu ismail | 7/19/2016 9:32:00 PM
Aikinku yana kyau
abdullahi.shehu.fagge | 7/20/2016 7:15:00 AM
ina.muku.fatan.alheri.daga.abdullahi.shehu.fagge.d2.triupm
iliyasu ismail | 7/23/2016 9:05:00 AM
Inayimuku fatan alheri Allah yayi jagora. Labarai da Labarin Wasanni nin da kuke gabatarwa awan nan shafin yana kayatarwa sosai. Muna tare daku Allah yataya riko.
Abbasheshe | 9/1/2016 2:31:00 PM
Allah taimaka muku arewa lna tare daku ln sha allahu saikunyi shekaru lrinna dabino
Zainab | 8/1/2016 9:53:00 PM
Gundimi
nazifi A mewaqa | 6/23/2018 1:33:00 PM
ina muku fatan Alkhairi kuma waqarku,tanan tafe domin kuna bamu gudun mawa
rabiu yakubu birget | 8/3/2016 9:55:00 AM
inawa kwamaret fatan allheri
Buba umar adam | 8/4/2016 10:53:00 AM
Allah yajagoranci arewa radio 93.1 fm
Iliyasu ismail. | 8/9/2016 1:08:00 AM
Allah yayi jAgora aikinku yana kyau.
Ismail Abdulsalam | 8/9/2016 4:35:00 PM
fatan Alkairi ga Arewa Radio gaskiya shirye shiryanku suna bir geni Allah yakara basira Amin yakara dauka ka ka
Aminu Adamu | 8/9/2016 7:38:00 PM
fatan Alkhari ga Arewa radio gwamnati atai maka asaki WAEC gaba daya
Muhammad isyaku | 8/10/2016 10:56:00 AM
Slm fita na gari
AUWAL AHAMAD.MASSCOM | 8/11/2016 10:24:00 PM
INNA MAI FARIN CIKIN KA SANCE WAR KU A JIHATA ,TARE DA JINDADIN YARDA KUKE GUDANAR DA SHIRYE SHIRYEN KU MU SANMAN LABARAI DADIMI DIMIN SA.
Sulaiman uthman khaleed R/lemo | 8/21/2016 4:53:00 PM
Fatan alkhairi ga daukacin ma aekatan gidan Redio Arewa gaba daya, tare dafatan kowa na cikin koshin lafiya
sha.Aibu umar sansan | 8/27/2016 1:38:00 AM
gaskiya kunanisha dantardani sa.adai
m.kabeer | 8/27/2016 9:44:00 AM
Allah yatan maka
RUFA.I ISMAIL JAMAARE | 9/1/2016 4:24:00 PM
inna muku fatan alkai ri allah yakara muku cigaba
Rabiu inter | 9/1/2016 6:06:00 PM
Rabiu inter inamuku fatan alheri
HAMZA ALIYU I | 9/10/2016 8:01:00 AM
INAMUKU FATAN ALKAIRI AREWA RADIO ALLAH YA KARA DAUKAKA AMEEN THUMMA AMEEN
Ahmad b. Usman | 9/24/2016 8:00:00 AM
ina muku fatan aheri dakuma addu'ar cigaba.
saifullahi Tayota | 11/26/2016 6:58:00 PM
slm a Gaskiya nayi matukar jin dadin bude wannan gida mai albarka
BASHIR SANI ABBANZee Yakun | 12/1/2016 4:04:00 PM
Abbanzee yakun mai real madrid ina yimuku fatan alheri allah ya daga darajar arewa 93.1
adam hussein giginyu | 12/6/2016 1:04:00 AM
Allah yatayaku riko akan al. amuranku da kusa agaba
BELLO LAWAN SULAIMAN | 4/2/2017 10:46:00 PM
INA YI MAKU FATAN ALKAIRI
rabbilu | 5/2/2017 8:20:00 AM
inayimuku fatan alkairi
Abubakar ahmad abdullahi | 5/16/2017 6:30:00 PM
Ina yimuku fatan alkhairi
UMAR ABUBAKAR SULAIMAN | 6/8/2017 5:49:00 AM
Inaimuku Fatan Alkairi Allah Ya Tayaku Ruko Amin Sannan Muna Jin Dadin Shirin Nan Naku Kuma Muna Kasancewa Daku Akoda Yaushe Allah Yabada Sa A Amin
Sadia yunus zaria | 6/19/2017 2:23:00 PM
Inamuku fatan alkaire
Safwan umar gwarzo | 8/20/2017 2:46:00 PM
Ina mai yimuku fatan Alkairi
Abdullahi S. Babba | 8/28/2017 10:35:00 PM
Shekara dayar ku dai dai take da shekaru wasu gidajen redio gabadai gabadai
AMINUN MALAM RIMINGADO DAGA MUBI ADAMAWA | 9/28/2017 10:23:00 PM
ALLAH YAKARADAGA DARAJAR AREWA 93.1 MUNASAURARANKU ANAN MUBI DAKE ADAMAWA DANIDA ABOKAINA
Shuaibu Ahmad'gombe'dg Gwagwalada'abuja | 10/12/2017 8:45:00 PM
Inayiwa Gidanhausawafatan Alhere Wandaba A'waniyare Acikinka
umar hassan kura yannafake | 11/12/2017 7:55:00 AM
slllah yasamudace Allah yakara inganta wannan tasha mai albarka
ibrahim rabiu | 1/13/2018 11:14:00 AM
inamuku fatan alhari
AHMAD | 2/17/2018 8:56:00 AM
inayimuku Fatah alheri
abdulkadir mai shayi danmarke | 7/20/2018 5:05:00 PM
Ina yi muku fatan alkhairi ALLAH ya kara daukaka